Tarihin Fatima Zahra [a.s]



 Haske yai ta kwarara.

 Mala 'ikun Tabara.

Sun zo gun suna gaishe ki.

5. Fati duk wanda ya ki ki.

 Ya ki lamariki.

Na ce ya shirya yaki.

Da Rabbi wanda yaz zabe ki

6. Duk mai kaunar Ma aiki.

Tilas ya kaunace ki.

Sannan ya so mijinki.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next