Tarihin Fatima Zahra [a.s]



Kamar yadda muka yi bayani a baya cewa sadakinta shi ne sulken Imam Aliyu (AS). Imam yana cewa: Manzo ya kira ni sai ya ce in je in sayar da wannan sulken in kawo kudin don a yi wa Fatima Yan siyayya. Sai na tafi na sayar da shi a kan kudi dirhami dari hudu. Ga wata ruwayar dirhami 480 ko dari biyar (N98,000).

An ruwaito cewa Usman Ibn Affan shi ne ya sayi sulken ya bai wa Imam din kyauta. Imam (AS) ya ce "Sai na zo ga Manzo na ba shi kudin. sai ya debi kaso daga ciki ya bai wa Ummu Aiman a kan a sayo kayan daki. Ya debi kaso ya bai wa Asma'u Bint Umais don sayan turare. ya debi kaso ya bai wa Ummi Salma don sayan kayan abinci. Sannan saura ya kira Abubakar, Ammar da Bilal ya ba su a kan su je su sayo sauran kayaflhda^ake da bukata.'

Abubakar yana cewa: "Manzo ya ba ni dirhami 63 don yi wa Fatima siyayya. Sannan mukaje kasuwa muka yi yyo mata siyayya' Daga cikin abin da suka sayo ya hada da:

1.Doguwar nga

2.Khimar

3.Katifa

4.Gado

5.Shimfida guda biyu

6.Fululluka guda hudu

7.Labule



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next