Tarihin Fatima Zahra [a.s]



Me ya sa kasa ba ta girgiza ba? 

An jefe ni da musiba babba ta rabuwa da kai

"Bayan nan sai ta koma gida. bakin ciki da damuwa suna bijiro mata lokaci bayan lokaci. Tana tambayar ya yanta tana cewa: Ina Babanku wanda yake karrama ku yana daukar ku lokaci bayan lokaci0 Ina Babanku wanda ya fi kowa nuna tausayi gare ku. ba ya bari kuna tafiya da kafafunku'.' Ba zai kuma bude wannan kofar ba har abada. ba zai kuma daukar ku a kafadunsa. kamar yadda ya saba ba."*

Bayan uafatin Man/.o an yi. an yi da Bilal ya ci gaba da kiran salla amma ya ki. yana mai cewa bayan Manzo ba wani wanda zai kira wa salla Wata rana Fatima (as) ta ce "Ina ma zan ji kiran sallan Ladanin Mahaifina." Ko da Bilal ya ji haka sai ya nufi Masallacin Manzo don ya kira salla. ko da ya fara: "Allahu akbar! Allah akbar'. sai ta fara kuka tana tuna rayuwar Maihaifinta. Lokacin da ya ce: "Ashhadu Anna Muhammadar Rasulullah." sai ta fadi. ana ma zaton ta yi wafati Sai mutanc suka ce ma Bilal ya bari ga halin da 'yar Manzo takc ciki!! Bayan can wani lokaci sai ta farfado. ta ce ma Bilal ya ci gaba. sai ya ce "Ya Shugabar malan duniya. ni ina jin tsoron abin da ke samun ki. in ina kiran salla. An ruwaito daga Amirul Muminina (as) yana cewa: "Na yi wa Man/.o wanka da rigarsa a jikmsa Kochnaushc Fatima ta ce in nuna mata rigar sai ta suma! Har sai da ta kai na dauki rigarna boye."

MAGANAR YIN BAI'A

BAI'A: Shi ne mika ragamarjagoranci da al'amuraga Shugaba, dakuma yi mishi biyawa cikin so da ki. A duk lokacin da wani mai rubutu zai yi rubutu a kan rayuwar Nana Fatima (as). to babu makawa sai ya ratsa cikin halin da ta shiga bayan wafatin Mahaifinta (Manzo). Musamman lokacin yin bai'a da alamarin "Fadak". Ya rage ga mai rubutu ko ya fadi abin da yake na hakika ko kuwa ya tsallake ya ki yin magana a kai saboda wani dalili daga cikin dalilai. amma ba don babu hujja a kai ba na daga ayoyin Kurani. Hadisai, wadanda manyan fitattun Malamai na sunni da shi’a suka ruwaito cikin littattafansu na tarihi da hadisai ba.

Tanhi damfare yake da rayuwar arumma, abu daya ne wanda ba zai rabu ba. Da shi ne mafiya yawancin lokaci take daukaka ko faduwa. Ya danganta da abin da yake cikin kundin tanhinta. Ana cewa tarihi madubin alumma. kana iya ganin haka ta wajen bukukuwa. tarurruka don tunawa da wani al'amari wanda ya shude.

Don haka ne a duk lokacin da aka yi kokann kawar da wani abu. wanda ya faru ko danne shi yakan zama mai wuyan gaske. ko ma ba mai yiwuwa ba A nan abin da ya fi zama daidai shi ne binciken sanin hakikanin abin da ya faru da bann shi a inda yake. Babu wani alkalami daga cikin alkaluman magabata na Ahlus sunna da shi a wanda ya taba rubuta cewa bayan wafatin Manzo. Nana Fatima (as) ta taba mika bai a har zima wafatinta. Sai dai kawai danganc da Imam Aliyu (as) warii bangarc (sunni) daga ciki sukan ce ya mika bai a bayan wafatin Nana Fatima (as) don ta hana shi sad da take raye.

To kuwa duk abin da aka ce Nana Fatima (as) wacce aka haife ta a gidan Annabta. ta rayu gidan Annabta da wahayi, renon Manzon Allah (s.a.w). sannan Allah ye kebance ta da falalar da bai taba yi wa wata mace ba. wadda ba ta haila ko biki. ta tashi haikan tana fiishi da shi. ba ta yarda da shi ba. wannan abin akwai alamar tambaya tare da shi.

Akwai Hadisai birjik ruwayoyin Sunni da shi'a. An shajin Manzo cikin jama a yana cewa: Fatima tsoka ce daga gare shi. yana fushi da Fushinta. yana yarda da yardarta. wanda ya cutar da ita hakika ya cutar da shi wanda ya dadada mata hakika ya dadada mishi .A wata ruwayar kuwa yana cewa: Allah yana fushi da ftishinta. yana yarda da yardarta Abin tambaya a nan shi ne lokacin da Manzo yake fadar wannan wargi ne yake fadi ko dadin zance ne9 In ma ba haka bane. to mc ya sa abin da ya faru. ya faru'' Danganc da wannan mauduin ba za mu zo da wani hadisi ba wanda ba ruwayar Ahlus sunna ba don "Tahakikin aukuwar abin da mukc magana a kai.

Bayan wafatin Manzo. Imam Aliyu (as) da Nana Fatirrta (as) sun Shagala da yi masa wanka har zuwa janaiza da sa shi cikin kaban. A daidai wannan lokacin wasu jama'a suka taru a "Sakifa" don nada KhaH+3 Imam Aliyu (as) da Nana Fatima (as) sun komo gida suna juyayin wafatin Manzo. sai laban ya zo gare su cewa Abubakar Ibn Abikuhafa ya zama Khalifa. Ko da jin wannan sai Fatima (as) ta ce: "Ashe Manzo bai tara musulmi cikin tsananin zafin rana a Gadir Khum ya tabbatar musu da khalifancin Aliyu ba. sannan ya co su shaida. suka ce sun shaida0 "



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next