Tarihin Fatima Zahra [a.s]



Aliyu Arridha naki,

Muhammad Jawwad naki.

Ga Aliyu Alhadi an ba ki.

13. Hasanul Askari naki.

Ga Muhammad Mahadinki.

Zuriya Rabbi ya ba ki.

 Domin su huce ran Babanki.

MA'ASUMIYA YANA CEWA:

1. Wani kafiri yai wa Manzo gori wai ba shi da da ko daya,

Ba shi da mai gadonsa.

 sai Allah yab ba shi Ma'asumiya,



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next