Tarihin Fatima Zahra [a.s]



2.  Kulaini (Thikatul Islam)

3. Ibn Shahar Ashub

4. Muhaddis Allakani

5.  Muhammad Takmi

6. Imam Dabari y

7.  Aliyu Ibn Isa

Su sun dogara ne daga abin daakara^aito daga 'ya yanta watau Imamai (as) don mahaifiyarsu ce. su suka fi kowa kusanci da ita. don haka su za sn fi kowa ba da labarinta na gaskiya.

Wata rana Abdullahi Ibn Hasan (as) ya zo yuinn Hisham Ibn Abdul Malik. a tare da shi akwai Kalbi. Sai Hisham ya tambaye shi game da shekarun Nana Fatima (as). Sai ya gaya mashi. Sai kalbi ya musanta ya ce ba haka bane. Sai Hisham ya ce ma Abdullahi Ibn Hasan (as) "Ko ka ji abin da ya ce" Sai ya ce "Naji. Ka tambaye ni game da Ummina. nine mafi sani gare ta, sannan kuma ka tambayi Kalbi game da umminsa'

An ruwaito daga Abu Basiru daga Baban Abdullahi Jaafar Ibn Muhammad (as) cewa: An haifi Nana Fatima (as) ran Ashinn ga watan Jumada Akhir a shekarar da Manzo yana da shekara arba'in da biyar a duniya. Ta rayu a Makka shekara takwas, sannana Madina shekaragoma. sannan ta yi wafati a Jimada Akhir ran Talata. hijira na da shekara goma sha daya  Mustafa Gadon Kaya a wake yana cewa:

Yardar Allah, jinkan Allah sun hadu gun mai murna ran mauludin Fatima Mu ziyarci abokai ranar Mauludin Fatima, Mu ba miskini sadaka, Allah zai tattara, Zai kai wa Zahara, har in muri ynnkura za mu sayo yardarsa da kaunar Fatima.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next