Tarihin Fatima Zahra [a.s]



uku daga cikinsu "yan uwanta ne shakikai. watau wadanda suke uwa daya

uba daya. sune:

(i) Abdul Manaf

(11) KASIM (as)

(iii) ABDULLAHI (Tahir/Tayyib)

Sannan kuma sai wanda suke 'yan uwa li 'abbi. wato uba daya uwa kowa

da nasa. shi ne ibrahim Mu'azzam (as).

Ba mu taho da yyani abu ba gamc da haihuwarsu. ray"uwarsu da kuma wafatinsti ba don gudun kada littafin ya yi tsawo. Sai dai da kasim (as) da Tayyib da Abdullahi sun rayu ne a Makka. sun rasu tun suna yara Shi kuma Ibrahim Muazzam (as) an haife shi ne a Madina kuma ya yi wafati ne yana karami a Madina. Sunan mahaifharsa Mariyatul Kibdiyya.

 HAIHUWAR NANA FATIMA (as)

Ruwayoyi sun zo daban-daban dangane da haihuwar Nana Fatima (as). Jamhurin Malaman Sunni sun tafi ne a  kan "an haife ta shekara biyar kafin Annabta a lokacin Kuraishu suna gina Ka'aba, Manzo yana da Shekara talatin da biyar a duniya. Wadannan Malamai sun hada da kamar su:

1. Abdurrahaman Ibn Jawazi ii. Muhammad Ibn Yusuf Hannafi iii. Abu Farj. Wasunsu kuma sun tafi ne a kan an haife ta shekara biyu ko uku kafin Annabta. Amma Jamhurin Malaman Shi'a sun tafi ne a kan an haife ta shekara biyar bayan Annabta.  Wadannan Malamai sune kamar su:
i Allama Majalisi



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next