Tarihin Fatima Zahra [a.s]



yana cewa: Subhana zilmulkl wal malakut.

HIJABIN HAIBA:Manzo ya kasance cikin wannan hijabi shekara dubu biyu yanatasbihi

yana cewa Subhanallahi wabihamdihi

HIJABIN SHAFA'A:Manzo ya kasance cikin wannan hijabishekara dubu daya yana tasbihi

yana cewa: Subhana rabbiyal azim wabihamdihi*

Bayan wadannan hijaban da Mahaifin Nana Fatima (as) na daukaka da daraja ya keta. wanda babu wani kafinsa kuma babu wanda zai kcta bayansa. sai sunansa ya bayyana a Lauhul Mahfuz yana haskc har shckani dubu hudu. Sannan Al'arshi shekara dubu bakwai. sai Allah ya halicci sauran halitta baki daya dominsa. saboda kaunar da yake masa.

Bayan haka ne sai Allah (swt) ya zabar masa mahaifa masu tsarki na daga Annabayya. Manzanni. waliyyai da salihan bayi. tun daga Annabi Adam (as) har zuwa ga Mahaifinsa Abdullahi Ibn Abdul Mutallabi (as).

Bayan nan sai Allah (swt) ya yi masa karamomi shida:

1 .Ya sanya masa rigar yarda.

2. Mayafin kwarjini



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next