Tarihin Fatima Zahra [a.s]



Azzahrau mai kyau da haske.

 babu kamar ta duka duniya,

Allah yai hakan ga kun san Manzonsa ba zai tozarta ba.

2. Sai Allah yai mar bushara da surar nan ta Alkausara.

Inna a'adainakal kausara,

Inna shani'aka huwal abtara,

' Yayansa ba za su yawaita ba.

3. Ranar ishirin ga Jimada Sani muka sami Mubaraka,

Manzo ya haskaka.

Da fann ciki ran haihuwar Zahra'u mai yawan arzuka.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next