Tarihin Fatima Zahra [a.s]



kuma wata rana wani Balarabe yayo farautar Barewa. sai ya daurc ta yana hutawa. sai Manzo ya zo wucewa. sai wannan Barwar ta yi masa sallama ta ce "Ya Rasulullahi ka roka min wannan mutumin ya sakc iu in je in shayar da ya'yana a kogo in na gama in dawo." Maiizo ya roki Balarabcn ya bar ta ta tafi ta shayarda su ta dawo. Ta tafi ta shayar dasu sannan ta dawo. Daga karshe Manzo ya roki Balaraben a kan ya kyalc ta. sai ya kyalc ta ta komar yana mai tnamaki. To wannan fa shi ne Mahaifin Nana Fatima (as). sanin sa ba ya bcmiwa ga ko^ya. ya taka kololuwar darajar da babu kamarsa. Alkalumma na masana masu hazaka na duniya sun-gaza wajen kewayewa da bayani a kan sa. sai dai dan abin da Allah (swt) ya so.

Shehu Usmanu Dan Fodiyo yana cewa:

1 Tsakuua sun yi tasbihi a tafinsa.
Kuma ruwa a ya bubbugo a yatsan Ahmadu

2 Hakika kerkeci ya yi shaida da Manzancinsa.

Damon dawa ma ya amsa ma wannan mai snin arwar. 3, Damo ya amsa masa sannan ya gaskata Manzancinsa, Hakika bishiya ta tumbuko ta zo ga Muhammadu.

Abi Abdullahi Badamasi shi ma yana cewa: 1 Ka zo a karshe gun Annabta amma kai ne farkon halitta, Ka taka matsayin da babu wani Manzo da ya taka. 2Ya taka dardumar nan ta daukaka da takalmansa.

To da wannan nan ne ya sa ba za mu zo da wani abu daga tarihin rayuwarsa ba. sai dai dan abin da ya zo cikin Biharul Anwar da Nurul Absar na daga halittarsa zuwa haihuwarsa in Allah (swt) ya so. don ishara ne zuwa ga matsayin Nana Fatima (as) a gurin Allah (swt) da sauran halittu baki daya Domin ta yi kama da Manzo a halittarta da dabi'unta baki daya.

FARKON HALITTAR MANZO

Allah (swt) shi ne kawai wanda ba shi da farko, ballantana karshe, Lokacin da Allah ya yi nufin ya fara halitta, sai ya samar da abin da ya fi komai soyuwa a gare shi, Wato mhin Mahaifin Nana Fatinm (as), Waiwan ya faru ne shekara 424,000 kafin ya halicci sama. kasa. Al'arshi Kursiyyu. Lauhu. Kalam, Aljanna da wuta. Sannan kuma kafin ya halicci .'Knnabi Adani. Nuhu. Ibrahim, Ismaila. Ishak. Yakub. Musa. Isa, Dauda da Sulaiman (as).

To kafin yawan shekarun da muka ambata. Manzo ya kasance haske ne. Sai Allah (swt) ya halitta mishi hijabobi goma sha biyu na daukaka. wanda Manzo ya kasance yana ibada a cikinsi!  Sune''

HIJABINKUDURA :Manzo ya zauna a cikin hasken wannan hijabi shekara dubu goma sha daya, yana tasbihi yana cewa; Suhhuna Rabbiyal a 'ala.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next