Tarihin Fatima Zahra [a.s]



 Har Mala'iku Allah ya saukar suna mata marhaba.

4 Mazo na kaunar ta. sam ba ya son ya ga bacin ranta ma.

In an cewa Manzo wa kake so? Za ka ji ya ce Fatima.

Don haka yac ce mai kaunata tilas ya so Fatima.

Mai son ta ya rabauta. makiyanta sam ba za su rabauta ba.

5. Duk mai son Mazo mumini ne.

 sam ba zai ki diyarsa ba.

Dukkan mumini kun san wallahi ba zai ki Zahra'u ba.

Mai son Zahra kun san wallahi ba zai ki  ‘ya'yanta ba. Ni na gode Allah da ban zama mai kyamar Shurafa'u ba.

6-Duk duniya an sallama miki gun matsayil da duk martaba.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next