Tarihin Fatima Zahra [a.s]



8.Tabarma

9.Dutsen nika

10.Kofin zuba nono

11.Akusan sa abinci

12.Kwaryar zuba ruwa

13.Abin sanyaya ruwan sha

14. Tulun zuba ruwa

15  Abayatasawa.

Bayan sun gama siyayyar sai suka dauko suka kawo wa Manzo. Ko da ya ga kayan sai ya fashe da kuka, hawaye na zubo masa, ya daga kansa sama yana addu'a yana mai cewa: Ya Allah ka sanya albarka ga mutanen da mafi tsada daga cikin garansu shi ne adudu. Sai na ce: Wannan shi ne sadaki da kayan dakin Nana Fatima (AS) wadda ita ce shugabar matan Aljanna baki daya, diyar Shugaban halittu baki daya. A cikin wannan akwai abin tunani abin koyi mai yawa. Allah ka sanya mu cikin masoyanta duniya a lahira.

An ruwaitoa wurare daban-daban cewa: Lokacin da aka kawo sadakinta ga Manzo, ta je ta same shi tana mai ceyya "An biya sadakin* da dirhami, sauran tnata ma akan biya sadakinsu da dirhami, ina so a bambance ni da su. Ka roka min Allah ya sanya sadakina ya zama ceto ga alummarka ranar tashin kiyama." Sai Jibrilu ya sauko da 'Bidaka" na alharini. a jikinsa an rubuta "Allah ya sanya sadakin Fatima ya zama ceto ga alummar mahaifinta ranar kiyama/ Sad da za ta yi wafati ta yi wa Imam Aliyu washya a kan a sanya mata wannan 'bidakar a kirjinta karkashin iikkafanmta. Tana mai cewa: "In an tayar da matattu ran kiyama zan daga shi sama da hannuna sannan in yi ceto ga a! ummar mahaifina. Allah (swt) ka sanya mu cikin ccton ta. arnin.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next