Tarihin Fatima Zahra [a.s]



3 Hakika ya shiryar da mu bayan kafirci.
Hakika Ubangijin sammai ya rayar da mu.

4 Ku jera tare da Shugabar matan duniya.
Ku jera da Ammominku da Kalolinku.

5.  Ya ke diyar wanda Madaukakin Sarki ya

Fifita da wahayi da sakonninsa. A'isha tanacewa:

1.  Ku tuna Ubangijin mutane wanda ya kebance mu da addininsa.
Tare da bawansa mai yawan godiya

2. Mun gode Allah bisa falalarsa.
Mun gode Allah Mabuwayi mai iko.

3. Ku jere tare da ita Allah ya fifita ta

Ya kebance ta da tsarki tsarkakakke. Hafsa tanacewa:

1  Fatima Shugabar mata baki daya.

Wace ce takc da hasken fliska kamar farin wata.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next