Tarihin Fatima Zahra [a.s]



MUSTAFHA LIMANCI, MANZONA:

'Yar Manzona, a ya Fatima nagaishe ki.(Wannanshi ne amshin waken)

1.Ya 'yar gidan Siraja, Diya a gun Khadija,

Yabonki zan da hujja. Don wallahi ina kaunar ki.

2. Tun tana ciki a kwance, Tai wa Khadija zance,

Wake hakan ga face, Su Fatima mazajen aiki.

3. Tun kan zuwanki dama.

 Ake ganin alama.

Allahu shi ya ce ma;

A-sanya Fatima sunanki.

4. Ran haihuwarki Zahra.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next