Tarihin Fatima Zahra [a.s]



(d) DAHIRA (as)

Ana mata lakabi da DAHIRA. tna'ana tsarkakakkiya. Nana tana da tsarki na jiki da na zuci. Dangane da wannan Allah yana ceyya, "Allah yana nufinya tafiyar da dauda tte daga gare ku Ahiul hait mnnanya tsarkake sarari da boye, kamar haila. biki. dauda. aa aiKaia sauu: ua uu^ ne»,, ^,,. na batanci da zubar da mutunci ga dan Adam. dss.

Wata rana Abubakar ya yi jayayya da Imam Aliyu (as) a kan Fatima (as). Sai Imam Aliyu (as) ya ce masa "Ya Abubakar kana karanta Kur'ani','" Sai ya ce "Na'am. ina karantawa' Sai Imam ya ce rnasa ayar da Allah (swt) yake cewa: "Lallai Allah yana nufin ya taflyar da dauda daga gare ku ne Ahlul bait, ya tsarkake kit tsarkakewa. " Kanmu ne ta sauka ko kuwa waninmu17'' Sai ya ce "'Kanku ta sauka." Sai Imam ya ce masa "Yanzu da shaidu za su zo da shaidar Fatima (as) ta yi alfasha. me za ka yi akai9" Sai ya ce "Zan yankc mata hadcli."' Sai Imam ya ce "Da ko ka kafirta." Sai ya ce "Don me zan kafirta'' Sai Imam ya ce "Don ka juyar da shaidar Allah (swt) a kan shaidar mutane. Ka bar shaidar da Allah ya yi mata na tsarkaka ka dau ta mutane.

 

(e) ZAKIYYAH (as)

Ana yi mata lakabi da Zakiyya saboda tsarkin da Allah (swt) ya yi mata. Ta tsarkaka daga dukkan sharn da munanan ayyuka kamar su hassada. rowa. fushi. girman kai. mugun zance. ganm kyashi. kakaci. da sauran su.

(f) RADHIYYAH (as)

Yana daga cikin kololuwar daraja ta miani bawa ya yarda da abin da Allah (swt) ya kaddara masa a rayuwarsa. mai dadi ne ko mara dadi Bayyane yakc ga kowa cewa Nana (as) ta kai wannan kololuwar daraja. Hakika Nana (as) ta yarda da duk abin da Allah (swt) ya rubuta mata na wahalhalu daban-daban da musifu tun lokacin yanntarta har zuwa wafatinta. wanda kafm wafatinta saboda yawan kuka da bakin ciki sai da Imam Aliyu (as) ya gina mata gida a bayan gari ana ce mishi BAITUL BUKA'I. Takan je kabann Manzo ta tsaya tana kuka tana yin wasu baitoci na wake. Daga ciki tana cewa:

Bayanka abubuwa sun canza baki daya. ruwan nan da kasa take sha ta rayu yau ta rashe shi. ma ma dai tnutuwa mu ta riska kafuika ya Rasulullah!!

Sad da aka zo aka yi musu taaddanci a kan bai a. aka karya mata hakarkari. aka daure Imam Aliyu (as). ta kama hanya za ta kabann Mahaifinta ta gaya mishi. Imam Aiiyu (as) ya tura Salmanul Farisi. Mikdad da wasunsu a kan su je su ba ta hakuri Bayan ba ta hakuri yake cewa da oa. sai Allah saooda girman abin. Haka Nana (as) tai ta hakuri har ta koma ga Allah (swt). Allah (swt) ka ji kanta ka sa mu cikin cetonta amin.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next