Tarihin Fatima Zahra [a.s]



Tun ma a duniya aka ba ki.

10.Saboda darajarta,

Da Rabbana ya ba ta,

Har ma Mala'iku gare ta,

Wadanda su suke mata aiki.

11.Hasan Husain danki.

Zainul Abidin naki,

Muhammad Baqir naki,

Ga Ja'afaru Sadik an ba ki.

12.Musa Kazim naki.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next