Ahlul Baiti



"Lalle abin koyi mai kyau ya kasance gare ku daga
Manzon Allah..." (Surar Ahzabi, 33: 21)

3.  Addu'a ga dangin Manzo tana da wani matsayi mai girma, domin haka ne aka sanya wannan addu'ar ta zama cikamakin tahiya a cikin salla, wato: "Ya Allah! Ka yi tsira ga Muhammadu da Alayen Muhammadu, kuma Ka yi jin kai ga Muhammadu da Alayen Muhammadu".

Ba a samun wannan girmamawa ga wani wanda ba su dangin ba. To duk wannan yana nuni da cewa kaunar alayen Muhammadu wajiba ce.

Imam Shafi'i yana cewa:

Ya kai mahayi tsaya a wannan kwari na Mina,

Ka kira mazaunin al-Nahidhi.

Da daddare yayin da alhazai suka wuce zuwa Mina,

Tamkar kogin Furatu mai yalwa da yawan ruwa.

Idan Rafdhu([11]) shi ne son Zuriyar Muhammadu,

To mutane da aljannu su shaida ni Rafidhi ne([12]).



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 next