Ahlul Baiti



(**). Kharmadaniyya: Kungiya ce wacce ta fito a karni na biyu bayan.. ..kashe Abi Muslim Khorasani da da'awar Jawidan bn Sahl, ta kasance daga cikin sauran kungiyoyin da suke Iran tun kafin Musulunci. Sun halalta dukkan abubuwan haramun da kuma halalta matayensu a tsakaninsu. Dubi al-Firakul Khurmadiniyya na Dr. Shahin Kamiran Mukaddam, shafi na 3.

[191] (*)Mazdakiyya: Su ne mabiyan Mazdak wanda ya bayyana a lokacin babban sarkin Farisawa Kubbad mahaifin Anushiran. Sunan littafin da ya yi ikirarin cewa an saukar masa da shi, shi ne Distaw. Maganganunsu yana kama da tsohon addinin Farisawan nan na Maniwiyya, wajen imani da tushen addininsu na Haske da Duhu. Mazdakawa sun halatta haramtattun abubuwa da kuma cewa mutane suna tarayya cikin dukiya da mata. Dubi karin bayanin da Sayyid Muhammad Sadik Bahrul Ulum yayi wa littafin Nawbakhti na Firakul Shi'a.

[192] (**)Zindikai: Su ne masu kore dukka sha'anin addinin Ubangiji, masu ikirarin 'yancin tunani.

[193] (***)Dahriyya: su ne masu cewa duniya tana nan tun fil azal, ba ta gushewa, kuma babu wani Mahalicci, suna daga cikin kungiyoyin kafirai da mulhidai.

[194] Firakhul Shi'a na al-Nawbakhti, shafi na 60.

[195] Kamar na sama, shafi na 44.

[196] Firakhul Shi'a na al-Nawbakhti, shafi na 45.

[197] Kamar na sama.

[198] Alfehrist na al-Nadim, shafi na 227.

[199] Almukalat wal firak na Sa'ad bn Abdullah al-Ash'ari , shafi na 47.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 next