Surori; Laili zuwa MutaffifinÙَكَذَّبÙوه٠ÙَعَقَرÙوهَا Ùَدَمْدَمَ عَلَيْهÙمْ رَبّÙÙ‡ÙÙ… بÙذَنبÙÙ‡Ùمْ Ùَسَوَّاهَا 14. Sai suka k'aryata shi, sa'an nan suka soke ta. Saboda haka Ubangijinsu Ya darkake su saboda zunubinsu kuma ya daidaita ta (azabar). وَلَا يَخَاÙ٠عÙقْبَاهَا 15. Kuma ba ya tsoron ak'ibarta (ita halakawar).
Surar Gari Tana karantar da cewa mutum an halitta shi cikin wahala, komai amfaninsa idan ya bi umurnin Allah ko kuma cutarsa idan ya sab'a wa umurnin Allah
Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai لَا Ø£ÙقْسÙم٠بÙهَذَا الْبَلَدÙ
|