Surori; Laili zuwa MutaffifinالَّذÙÙŠ خَلَقَ Ùَسَوَّى 2. Wanda Ya yi halitta sa'an nan Ya daidaita abin halittar. وَالَّذÙÙŠ قَدَّرَ Ùَهَدَى 3. Kuma Wanda Ya k'addara (abin da ya so) sannan Ya shiryar. وَالَّذÙÙŠ أَخْرَجَ الْمَرْعَى 4. Kuma Wanda Ya fitar da makiyaya. Ùَجَعَلَه٠غÙثَاءً Ø£ÙŽØْوَى 5. Sa'an nan Ya mayar da ita k'ek'asassa, bak'a. سَنÙقْرÙؤÙÙƒÙŽ Ùَلَا تَنسَى 6. Za mu karantar da kai, saboda haka ba za ka manta ba.
|