Surori; Laili zuwa Mutaffifinالنَّار٠ذَات٠الْوَقÙود٠5. Wuta ce wacce aka hura. Ø¥Ùذْ Ù‡Ùمْ عَلَيْهَا Ù‚ÙعÙودٌ 6. A lokacin da suke a gefenta a zazzaune. ÙˆÙŽÙ‡Ùمْ عَلَى مَا ÙŠÙŽÙْعَلÙونَ بÙالْمÙؤْمÙÙ†Ùينَ Ø´ÙÙ‡Ùودٌ 7. Alhali su, bisa ga abin da suke aikatawa ga muminai, suna halarce. وَمَا Ù†ÙŽÙ‚ÙŽÙ…Ùوا Ù…ÙنْهÙمْ Ø¥Ùلَّا Ø£ÙŽÙ† ÙŠÙؤْمÙÙ†Ùوا بÙاللَّه٠الْعَزÙيز٠الْØÙŽÙ…Ùيد٠8. Kuma ba su azabtar da su ba, sai kawai domin sun yi imani da Allah Mabuwayi, abin godewa. الَّذÙÙŠ Ù„ÙŽÙ‡Ù Ù…Ùلْك٠السَّمَاوَات٠وَالْأَرْض٠وَاللَّه٠عَلَى ÙƒÙلّ٠شَيْء٠شَهÙيدٌ 9. Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da k'asa, kuma Allah a kan kome halarce Yake.
|