Surori; Laili zuwa MutaffifinبÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai وَالسَّمَاء٠وَالطَّارÙÙ‚Ù 1. Ina rantsuwa da sama da mai aukowa da dare. وَمَا أَدْرَاكَ مَا الطَّارÙÙ‚Ù 2. To, me ya sanar da kai abin da ake cewa mai aukowa da dare? النَّجْم٠الثَّاقÙب٠3. Shi ne tauraron nan mai tsananin haske. Ø¥ÙÙ† ÙƒÙلّ٠نَÙْس٠لَّمَّا عَلَيْهَا ØَاÙÙظٌ 4. Babu wani rai face a kansa akwai wani mai tsaro.
|