Surori; Laili zuwa Mutaffifinوَمَا خَلَقَ الذَّكَرَ وَالْأÙنثَى 3. Da abin da ya halitta namiji da mace. Ø¥Ùنَّ سَعْيَكÙمْ لَشَتَّى 4. Hak'ik'a ayyukanku, mabambanta ne. Ùَأَمَّا Ù…ÙŽÙ† أَعْطَى وَاتَّقَى 5. To, amma wanda ya yi kyauta, kuma ya yi tak'awa. وَصَدَّقَ بÙالْØÙسْنَى 6. Kuma ya gaskata kalma mai kyawo. ÙَسَنÙيَسّÙرÙÙ‡Ù Ù„ÙلْيÙسْرَى 7. To, za Mu sauk'ak'e masa har ya kai ga sauki.
|