Surori; Laili zuwa Mutaffifinوَأَمَّا Ù…ÙŽÙ† بَخÙÙ„ÙŽ وَاسْتَغْنَى 8. Kuma amma wanda ya yi rowa, kuma ya wadatu da kansa. وَكَذَّبَ بÙالْØÙسْنَى 9. Kuma ya k'aryatar da kalma mai kyawo. ÙَسَنÙيَسّÙرÙÙ‡Ù Ù„ÙلْعÙسْرَى 10. To, za Mu sauk'ak'e masa har ya kai ga tsanani. وَمَا ÙŠÙغْنÙÙŠ عَنْه٠مَالÙه٠إÙذَا تَرَدَّى 11. Kuma dukiyarsa ba ta wadatar masa da komai idan ya gangara (wuta). Ø¥Ùنَّ عَلَيْنَا لَلْهÙدَى 12. Lalle aikinMu ne, Mu bayyana shiriya.
|