Surori; Laili zuwa MutaffifinÙˆÙŽØ«ÙŽÙ…Ùودَ الَّذÙينَ جَابÙوا الصَّخْرَ بÙالْوَاد٠9. Da samudawa wad'anda suka fasa duwatsu a cikin Wadi. ÙˆÙŽÙÙرْعَوْنَ Ø°ÙÙŠ الْأَوْتَاد٠10. Da Fir'auna mai turaku. الَّذÙينَ طَغَوْا ÙÙÙŠ الْبÙلَاد٠11. Wad'anda suka k'etare iyakarsu, a cikin garuruwa. ÙَأَكْثَرÙوا ÙÙيهَا الْÙَسَادَ 12. Sai suka yawaita yin b'arna a cikinsu. Ùَصَبَّ عَلَيْهÙمْ رَبّÙÙƒÙŽ سَوْطَ عَذَاب٠13. Saboda haka Ubangijinka Ya zuba musu bulalar azaba.
|