Surori; Laili zuwa Mutaffifinقَدْ Ø£ÙŽÙْلَØÙŽ Ù…ÙŽÙ† زَكَّاهَا 9. Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sami babban rabo. وَقَدْ خَابَ Ù…ÙŽÙ† دَسَّاهَا 10. Kuma lalle ne wanda ya turbud'e shi (da laifi) ya tab'e. كَذَّبَتْ Ø«ÙŽÙ…Ùود٠بÙطَغْوَاهَا 11. Samudawa sun k'aryata domin girman kansu. Ø¥Ùذ٠انبَعَثَ أَشْقَاهَا 12. A lokacin da mafi shak'awarsu ya tafi. Ùَقَالَ Ù„ÙŽÙ‡Ùمْ رَسÙول٠اللَّه٠نَاقَةَ اللَّه٠وَسÙقْيَاهَا 13. Sai Manzon Allah ya gaya musu cewa: "Ina tsoratar da ku ga rakumar Allah da ruwan shanta!"
|