Surori; Laili zuwa MutaffifinÙŠÙŽÙ‚Ùول٠يَا لَيْتَنÙÙŠ قَدَّمْت٠لÙØَيَاتÙÙŠ 24. Yana dinga cewa, Kaicona, ina ma dai na gabatar (da aikin k'warai) domin rayuwata! ÙَيَوْمَئÙذ٠لَّا ÙŠÙعَذّÙب٠عَذَابَه٠أَØَدٌ 25. To, a ranar nan babu wani mai yin azaba irin azabar Allah. وَلَا ÙŠÙوثÙق٠وَثَاقَه٠أَØَدٌ 26. Kuma babu wani mai d'auri irin d'aurinSa. يَا أَيَّتÙهَا النَّÙْس٠الْمÙطْمَئÙنَّة٠27. Ya kai rai mai natsuwa! ارْجÙعÙÙŠ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‰ رَبّÙك٠رَاضÙيَةً مَّرْضÙيَّةً 28. Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhali kana mai yarda, abin yardarwa.
|