Surori; Laili zuwa MutaffifinالَّذÙÙŠ ÙŠÙؤْتÙÙŠ مَالَه٠يَتَزَكَّى 18. Wanda yake bayar da dukiyarsa ,alhali yana tsarkaka. وَمَا Ù„ÙØ£ÙŽØَد٠عÙندَه٠مÙÙ† نّÙعْمَة٠تÙجْزَى 19. Alhali babu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake neman sakamakonta. Ø¥Ùلَّا ابْتÙغَاء وَجْه٠رَبّÙه٠الْأَعْلَى 20. Face dai neman yardar Ubangijinsa Mafi d'aukaka. وَلَسَوْÙÙŽ يَرْضَى 21. Kuma tabbas da sannu zai yarda.
سورة الشمس
|