Surori; Laili zuwa Mutaffifin1. Ba sai Na yi rantsuwa da wannan gari ba. وَأَنتَ ØÙلٌّ بÙهَذَا الْبَلَد٠2. Da kuma kai kana mai sauka a cikin wannan gari. وَوَالÙد٠وَمَا وَلَدَ 3. Da mahaifi da abin da ya haifa. لَقَدْ خَلَقْنَا الْإÙنسَانَ ÙÙÙŠ كَبَد٠4. Lalle ne, Mun halitta mutum cikin wahala. Ø£ÙŽÙŠÙŽØْسَب٠أَن لَّن يَقْدÙرَ عَلَيْه٠أَØَدٌ 5. Shin ko yana zaton babu wani mai iya samun iko a kansa? ÙŠÙŽÙ‚Ùول٠أَهْلَكْت٠مَالًا لّÙبَدًا
|