Surori; Laili zuwa Mutaffifinلَّا تَسْمَع٠ÙÙيهَا لَاغÙيَةً 11. Ba za su ji yasassar magana ba, a cikinta. ÙÙيهَا عَيْنٌ جَارÙÙŠÙŽØ©ÙŒ 12. A cikinta akwai marmaro mai gudana. ÙÙيهَا سÙرÙرٌ مَّرْÙÙوعَةٌ 13. A cikinta akwai gadaje mad'aukaka. وَأَكْوَابٌ مَّوْضÙوعَةٌ 14. Da kofuna ar'aje. وَنَمَارÙق٠مَصْÙÙÙˆÙÙŽØ©ÙŒ 15. Da filoli (matasan kai) a jere.
|