Surori; Laili zuwa Mutaffifin4. Kuma ta jefar da abin da yake a cikinta, ta wofinta daga kome. ÙˆÙŽØ£ÙŽØ°Ùنَتْ Ù„ÙرَبّÙهَا ÙˆÙŽØÙقَّتْ 5. Kuma ta saurari Ubangijinta, aka wajabta mata yin sauraren. يَا أَيّÙهَا الْإÙنسَان٠إÙنَّكَ كَادÙØÙŒ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‰ رَبّÙÙƒÙŽ كَدْØًا ÙÙŽÙ…ÙلَاقÙيه٠6. Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahalar da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, kuma kai mai had'uwa da Shi ne. Ùَأَمَّا مَنْ Ø£ÙوتÙÙŠÙŽ ÙƒÙتَابَه٠بÙÙŠÙŽÙ…ÙينÙÙ‡Ù 7. To, amma wanda aka bai wa littafinsa a damansa. ÙَسَوْÙÙŽ ÙŠÙØَاسَب٠ØÙسَابًا يَسÙيرًا 8. To, za a yi masa hisabi, hisabi mai sauk'i. وَيَنقَلÙب٠إÙÙ„ÙŽÙ‰ أَهْلÙه٠مَسْرÙورًا
|