Surori; Laili zuwa MutaffifinTana karantar da tabbatar Tashin K'iyama, kuma duka abin da ake aikatawa idan ba na tattalin K'iyamar ba ne, to, ya zama wahalar da kai, maras amfani, da b'ata lokaci. بÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai Ø¥Ùذَا السَّمَاء٠انشَقَّتْ 1. Idan sama ta kece. ÙˆÙŽØ£ÙŽØ°Ùنَتْ Ù„ÙرَبّÙهَا ÙˆÙŽØÙقَّتْ 2. Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin sauraron. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْأَرْض٠مÙدَّتْ 3. Kuma idan k'asa aka mike ta. وَأَلْقَتْ مَا ÙÙيهَا وَتَخَلَّتْ
|