Surori; Laili zuwa MutaffifinØ¥ÙنَّهÙمْ ÙŠÙŽÙƒÙيدÙونَ كَيْدًا 15. Lalle ne su, suna k'ulla kaidi na sosai. ÙˆÙŽØ£ÙŽÙƒÙيد٠كَيْدًا 16. Kuma Ni, Ina (mayar da) kaidi sosai. ÙَمَهّÙل٠الْكَاÙÙرÙينَ أَمْهÙلْهÙمْ رÙوَيْدًا 17. Saboda haka, ka yi wa kafirai jinkiri, ka dakata musu, sannu-sannu.
Surar Taurari Tana bayanin mugunyar ak'ibar masu wahalar da muminai a kan addininsu, ba da wata hujja ba ta shari'a
|