Surori; Laili zuwa MutaffifinالَّذÙÙŠ يَصْلَى النَّارَ الْكÙبْرَى 12. Wanda zai shiga wuta mafi girma. Ø«Ùمَّ لَا ÙŠÙŽÙ…Ùوت٠ÙÙيهَا وَلَا ÙŠÙŽØْيَى 13. Sa'an nan ba zai mutu ba a cikinta, kuma ba zai rayu ba. قَدْ Ø£ÙŽÙْلَØÙŽ Ù…ÙŽÙ† تَزَكَّى 14. Lalle ne wanda ya tsarkaka ya samu babban rabo. وَذَكَرَ اسْمَ رَبّÙÙ‡Ù Ùَصَلَّى 15. Kuma ya ambaci sunan Ubangijinsa, sa'an nan ya yi salla. بَلْ تÙؤْثÙرÙونَ الْØَيَاةَ الدّÙنْيَا 16. Ba haka ba! Kuna dai zab'in rayuwar duniya ne.
|