Surori; Laili zuwa MutaffifinSurori; Laili zuwa Mutaffifin Surar Dare Tana karantar da dangantaka tsakanin d'abi'a da halitta da ak'ibar mutum bisa aikinsa, da kuma kasuwar abubuwa tsakanin alheri da sharri. بÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai وَاللَّيْل٠إÙذَا يَغْشَى 1. Ina rantsuwa da dare a lokacin da yake rufewa. وَالنَّهَار٠إÙذَا تَجَلَّى 2. Da lokacin rana yayin da bayyana.
|