Surori; Laili zuwa Mutaffifin19. Lalle ne kuna hawan wani hali daga wani halin. Ùَمَا Ù„ÙŽÙ‡Ùمْ لَا ÙŠÙؤْمÙÙ†Ùونَ 20. To, me ya same su, ba sa yin imani? ÙˆÙŽØ¥Ùذَا Ù‚ÙرÙئَ عَلَيْهÙم٠الْقÙرْآن٠لَا يَسْجÙدÙونَ 21. Kuma idan an karanta Kur'ani garesu ba sa k'ask'an da kai? بَل٠الَّذÙينَ ÙƒÙŽÙَرÙواْ ÙŠÙكَذّÙبÙونَ 22. Ba haka ba! wad'anda suka kafirta, sai k'aryatawa suke yi. وَاللَّه٠أَعْلَم٠بÙمَا ÙŠÙوعÙونَ 23. Alhali Allah Shi ne Mafi sani ga abin a suke tarawa. ÙَبَشّÙرْهÙÙ… بÙعَذَاب٠أَلÙيمÙ
|