Surori; Laili zuwa Mutaffifinكَلَّا Ø¥Ùنَّ ÙƒÙتَابَ الÙÙجَّار٠لَÙÙÙŠ سÙجّÙين٠7. A'aha! Hak'ik'a littafin fajirai tabbas yana a cikin Sijjin. وَمَا أَدْرَاكَ مَا سÙجّÙينٌ 8. Kuma, me ya sanar da kai abin da ake ce wa Sijjin? ÙƒÙتَابٌ مَّرْقÙومٌ 9. Wani 1ittafi ne rubutacce. وَيْلٌ يَوْمَئÙذ٠لّÙلْمÙكَذّÙبÙينَ 10. Bone ya tabbata a ranar nan ga masu k'aryatawa. الَّذÙينَ ÙŠÙكَذّÙبÙونَ بÙيَوْم٠الدّÙين٠11. Wad'anda suke k'aryatawa game da ranar sakamako.
|