Surori; Laili zuwa Mutaffifin9. Kuma ya juya zuwa ga iyalinsa yana mai raha. وَأَمَّا مَنْ Ø£ÙوتÙÙŠÙŽ ÙƒÙتَابَه٠وَرَاءَ ظَهْرÙÙ‡Ù 10. Kuma amma wanda aka bai wa littafinsa, daga wajen bayansa. ÙَسَوْÙÙŽ يَدْعÙÙˆ Ø«ÙبÙورًا 11. To, zai dinga kiran halaka! وَيَصْلَى سَعÙيرًا 12. Kuma ya shiga sa'ir. Ø¥Ùنَّه٠كَانَ ÙÙÙŠ أَهْلÙه٠مَسْرÙورًا 13. Lal1e ne shi, ya kasance a cikin iyalinsa yana mai raha. Ø¥Ùنَّه٠ظَنَّ Ø£ÙŽÙ† لَّن ÙŠÙŽØÙورَ
|