Surori; Laili zuwa MutaffifinÙَذَكّÙرْ Ø¥Ùنَّمَا أَنتَ Ù…ÙذَكّÙرٌ 21. Saboda haka, ka yi wa'azi, kai mai yin wa'azi ne kawai. لَّسْتَ عَلَيْهÙÙ… بÙÙ…ÙصَيْطÙر٠22. Kai ba mai tankwasawa a kansu ba ne. Ø¥Ùلَّا Ù…ÙŽÙ† تَوَلَّى ÙˆÙŽÙƒÙŽÙَرَ 23. Sai dai duk wanda ya juya baya, kuma ya kafirta. ÙÙŽÙŠÙعَذّÙبÙه٠اللَّه٠الْعَذَابَ الْأَكْبَرَ 24. To, Allah zai yi masa azaba, azabar nan da take mafi girma. Ø¥Ùنَّ Ø¥Ùلَيْنَا Ø¥ÙيَابَهÙمْ 25. Lalle ne, zuwa gare Mu komowarsu take.
|