Surori; Laili zuwa MutaffifinSurar Rana Tana karantar da cewa idan azaba ta sauka a kan mutane takan shafi mai laifi da wanda ba shi da laifi daga cikinsu, da kuma nuni zuwa ga had'arin k'aryata ayar Allah mad'aukaki. بÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai. وَالشَّمْس٠وَضÙØَاهَا 1. Ina rantsuwa da rana da hantsinta. وَالْقَمَر٠إÙذَا تَلَاهَا 2. Kuma da wata idan ya bi ta. وَالنَّهَار٠إÙذَا جَلَّاهَا 3. Da yini a lokacin da ya bayyana ta.
|