Surori; Laili zuwa Mutaffifinهَلْ أَتَاكَ ØَدÙيث٠الْغَاشÙÙŠÙŽØ©Ù 1. Shin labarin (K'iyama) mai rufe (mutane da tsoronta) ya zo maka? ÙˆÙجÙوهٌ يَوْمَئÙذ٠خَاشÙعَةٌ 2. Wasu fuskoki a ranar nan k'ask'antattu ne. عَامÙÙ„ÙŽØ©ÙŒ نَّاصÙبَةٌ 3. Masu aikin wahala ne, masu gajiya. تَصْلَى نَارًا ØَامÙيَةً 4. Za su shiga wata wuta mai zafi. تÙسْقَى Ù…Ùنْ عَيْن٠آنÙÙŠÙŽØ©Ù 5. Ana shayar da su daga wani marmaro mai zafin ruwa.
|