Surori; Laili zuwa MutaffifinÙˆÙŽØ¥Ùذَا رَأَوْهÙمْ قَالÙوا Ø¥Ùنَّ هَؤÙلَاء٠لَضَالّÙونَ 32. Kuma idan sun gan su sai su ce; Lalle wad'annan b'atattu ne. وَمَا Ø£ÙرْسÙÙ„Ùوا عَلَيْهÙمْ ØَاÙÙظÙينَ 33. Alhali kuwa, ba a aike su ba domin su zama masu lura da su. Ùَالْيَوْمَ الَّذÙينَ آمَنÙواْ Ù…ÙÙ†ÙŽ الْكÙÙَّار٠يَضْØÙŽÙƒÙونَ 34. To, yau fa wad'anda suka yi imani, su ne suke yi wa kafirai dariya. عَلَى الْأَرَائÙك٠يَنظÙرÙونَ 35. Suna masu kallo a kan karagu. هَلْ Ø«ÙوّÙبَ الْكÙÙَّار٠مَا كَانÙوا ÙŠÙŽÙْعَلÙونَ 36. Shin an saka wa kafirai abin da suka kasance suna aikatawa? Marubuci: Hafiz Muhammad Sa'id www.hikima.org hfazah@yahoo.com
|