Tambayoyi Da Amsoshin Akida



 Shin Akwai Koyi A Rassan Al’amuran Addini?

Wajibi ne a cikin rassan hukunce-hukucen addini idan ba laruran Addini ne ba ne kamar wajabcin salla, da zakka, da azumi, da hajji, mukallafi ya yi dayan al’amura uku a cikinsu: -

Ko ya yi ijtihadi[3] ya yi bincike a kan hukunce-hukunce daga fatawoyin mujtahidai idan yana cikin masu iya yin hakan, ko kuma ya zama mai ihtiyadi idan zai iya yin ihtiyadi[4], Ko kuma ya yi koyi da mujtahidin da ya cika sharrudda kamar haka;

1.      Hankali

2.      Adalci

3.      Kamewa

4.      Kiyayewa

5.      Sabawa son rai

6.      Bin umarnin Allah

7.      Dan halal

8.      Ilimin ijtihadi



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 next