Tambayoyi Da Amsoshin Akida



[26] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babut ta’a wat takawa.

[27] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babu Hakkil mu’umini ala akhih.

[28] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babul wara’i.

[29] - Akidojin Imaninmu game da ma'anar shi'anci gun Ahlul Bait (A.S).

[30] - “Da rai da abin da Ya daidaita ta kuma ya cusa mata fajircinta da kuma takawarta”. Surar Shamsi: 7-8.

[31] - Dabi’ar halitta al’amura ne kamar ki, so, fushi, yarda, da sauran halayen rai da zuciya.

[32]- “Hakika mutum yana cikin hasara”. Surar Asri: 2.

“Hakika mutum yana dagawa. Don kawai ganin ya wadatu”. Surar Kalam:6-7

“Hakika rai mai umarni da mummuna ce”. Surar Yusuf: 53.

[33] -  â€œManzo daga cikinsu yana karanta musu ayoyinSa yana tsarkake su kuma yana koya musu littafi da hikima”. Surar Juma’a: 2.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 next