Tambayoyi Da Amsoshin Akida



[16] - Mujabbira, da Ash’ariyya suna da wannan ra’ayi da aka san shi da jabar na musun wasida da tsakanin da Allah ya halitta ya kuma sanya shi tsakaninsa da bayinsa da falalarsa, kamar ‘ya’yan mangwaro da suke zuwa daga itace, wato sai suka ce kai tsaye Allah ne ya halitta su ba tare da wata rawa da shuka a matsayinta na wasida ta taka ba. Wannan shi ne kwatankwacin ayyukan bayinsa a wajansu, don haka kai tsaye ayyukansu ayyukansa ne.

[17]- Sabanin Mujabbira da Ash’ariyya, Mu’utazilawa sun tafi a kan Tafwidi da ma’anarsa take nufin cewa babu hannun Allah a cikin ayyukan bayi ko kadan, wannan ra’ayi da shi da na farkon duka a gun mazhabar imamiyya kuskure ne.

[18]- Akidojin Imamiyya, Babin kaddara da hukuncin Allah.

[19] - Akidojin imamiyya babin bada.

[20] - Akidojin imamiyya babin imaninmu game da hukunce-hukunce.

[21]- Daga maganar Imam Rida (A.S), duba littafin Kamiluz ziyarat da Ibn Kulawaih Sh: 122.

[22] - Kamiluz ziyarati: shafi: 131.

[23] - Akidojin imamiyya, babin imaninmu game da ziyarar kaburbura.

[24] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babu ziyaratul ikhwan.

[25] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babul wara’i.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 next