Surori; Infitar zuwa Naba'Ø¥Ùنَّ الْأَبْرَارَ Ù„ÙŽÙÙÙŠ نَعÙيم٠13. Lalle ne, masu d'a'a ga Allah suna cikin ni'ima. ÙˆÙŽØ¥Ùنَّ الْÙÙجَّارَ Ù„ÙŽÙÙÙŠ جَØÙيم٠14. Kuma lalle ne, fajirai, suna cikin Jahim. يَصْلَوْنَهَا يَوْمَ الدّÙين٠15. Za su shige ta a ranar sakamako. وَمَا Ù‡Ùمْ عَنْهَا بÙغَائÙبÙينَ 16. Ba za su faku daga gare ta ba. وَمَا أَدْرَاكَ مَا يَوْم٠الدّÙين٠17. Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa ranar sakamako?
|