Surori; Infitar zuwa Naba'يَوْمَ ÙŠÙŽÙÙرّ٠الْمَرْء٠مÙنْ Ø£ÙŽØ®Ùيه٠34. Ranar da mutum yake gudu daga dan'uwansa. ÙˆÙŽØ£ÙمّÙه٠وَأَبÙيه٠35. Da uwarsa da ubansa. وَصَاØÙبَتÙه٠وَبَنÙيه٠36. Da matarsa da d'iyansa. Ù„ÙÙƒÙلّ٠امْرÙئ٠مّÙنْهÙمْ يَوْمَئÙذ٠شَأْنٌ ÙŠÙغْنÙيه٠37. Ga kowane mutum daga cikinsu, a ranar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi. ÙˆÙجÙوهٌ يَوْمَئÙذ٠مّÙسْÙÙرَةٌ 38. Wasu fuskoki, a ranar nan, masu haske ne.
|