Surori; Infitar zuwa Naba'31. Lalle ne, masu tak'awa na da wani wurin samun babban rabo. ØَدَائÙÙ‚ÙŽ وَأَعْنَابًا 32. Lambuna da inabobi. وَكَوَاعÙبَ أَتْرَابًا 33. Da cikakkun 'yan mata, tsaran juna. وَكَأْسًا دÙهَاقًا 34. Da hinjalan giya cikakku. لَّا يَسْمَعÙونَ ÙÙيهَا لَغْوًا وَلَا ÙƒÙذَّابًا 35. Ba sa jin yasassar magana a cikinta, kuma ba sa jin k'aryatawa. جَزَاءً مّÙÙ† رَّبّÙÙƒÙŽ عَطَاءً ØÙسَابًا
|