Surori; Infitar zuwa Naba'ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْبÙØَار٠ÙÙجّÙرَتْ 3. Kuma idan tekuna aka facce su. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْقÙبÙور٠بÙعْثÙرَتْ 4. Kuma idan kaburbura aka tone su. عَلÙمَتْ Ù†ÙŽÙْسٌ مَّا قَدَّمَتْ وَأَخَّرَتْ 5. Rai ya san abin da ya gabatar, da abin da ya jinkirtar. يَا أَيّÙهَا الْإÙنسَان٠مَا غَرَّكَ بÙرَبّÙÙƒÙŽ الْكَرÙيم٠6. Ya kai mutum! Me ya ruØ¡e ka game da Ubangijinka, Mai karimci. الَّذÙÙŠ خَلَقَكَ Ùَسَوَّاكَ Ùَعَدَلَكَ 7. Wanda Ya halitta ka sa'an nan ya daidaita ka, Ya kuma tsakaita ka.
|