Surori; Infitar zuwa Naba'ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْبÙØَار٠سÙجّÙرَتْ 6. Kuma idan tekuna aka mayar da su wuta. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا النّÙÙÙوس٠زÙوّÙجَتْ 7. Kuma idan rayuka aka aurar da su (ga matattu). ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْمَوْؤÙودَة٠سÙئÙلَتْ 8. Kuma idan wadda aka turbud'e ta da rai aka tambaye ta. بÙأَيّ٠ذَنب٠قÙتÙلَتْ 9. Saboda wane laifi ne aka kashe ta? ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الصّÙØÙÙÙ Ù†ÙØ´Ùرَتْ 10. Kuma idan takardun ayyuka aka watsa su.
|