Surori; Infitar zuwa Naba'Ø«Ùمَّ مَا أَدْرَاكَ مَا يَوْم٠الدّÙين٠18. Sa'an nan, me ya sanar da kai abin da ake ce wa ranar sakamako? يَوْمَ لَا تَمْلÙÙƒÙ Ù†ÙŽÙْسٌ لّÙÙ†ÙŽÙْس٠شَيْئًا وَالْأَمْر٠يَوْمَئÙØ°Ù Ù„Ùلَّه٠19. Rana ce da wani rai ba ya iya mallakar komai domin wani rai, al'amari a ranar nan ga Allah yake.
سورة التكوير Surar Kisfewa Tana karantar da Tashin kiyama gaskiya ne, kuma Kur'ani gaskiya ne, daga Allah yake, babu ragi babu kari, ya taho ta hannun aminci daga Allah zuwa ga Annabi. بÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai
|